TAKARDAR NEMAN SHIGA MAKARANTA

Section

Bangaren Hadda    Matan Aure    Islamiyya    Asabar da lahadi    Wanda Suka Gama Secondary Basu Fara Jami'a Ba (Special Class)

Student Information

1. Tahfiz, Islamiyya da Special Class Asabar Zuwa Alhamis

Asabar da Lahadi 10:00am - 5:00pm
Litinin zuwa Alhamis 3:00pm - 5:30pm

2.

Asabar da Lahadi
8:00am - 5:00pm

3. Matan Aure

Asabar da Lahadi
10:00am - 12:00pm

Bayanin Mai Nema

: Eh (Yes)    Aa (No)
:
:
:
Namiji    Mace
:
:
:
:
:
:
:
:
Warshu    Hafsu    Wata ruwayar
:
:

Sashe Na Biyu

MANUFOFIN MAKARANTA
  • Koyarwa tare da kokarin haddatar da dalibi/daliba alqur'ani mai girma tsawon shekara biyar.
  • Koyar da sauran darussa da zasu taimakawa dalibi/daliba wajen fahimtar addinin musulunci.
  • Koyar da tarbiyya bisa tsarin musulunci.
  • Samar da iri na Dan Adam mai nagarta
DOKOKIN MAKARANTA
  1. Wajibine dalibi/daliba ya/ta zo makaranta ranakun, akan lokaci. idan wani uzuri da zai hana hakan, to a sanar da makaranta a hukumance.
  2. Samarwa dalibi/daliba kayan da makaranta ta tanada, da kuma kayan karatu da rubutu.
  3. Makaranta bazata lamunci dinkin da bai dace da addini ba, kayan wasa da abubuwa masu tsada, kamar wayar salula da sauransu.
  4. Dokar makaranta ta tanadi dalibi/daliba da ya/ta biya kudin zangon karatu, kafin farawarsa.
  5. Wajibi ne halartar taron iyayen yara a duk sanda bukata hakan ta taso.
  6. Hukumar makaranta nada ikon ladabdar da dalibi/daliba gwargwadon laifinsa abisa tsari na addinin musulunci.

Sashe Na Uku

Na amince da duk wata doka da makaranta ta shimfida.

:
:


Kudin form ₦2,000 (No refundable)